Nigeria open borders: Shugaban kasa Muhammad buhari ya Sanya Hanu don a bude border na kasa guda 4 Wanda sune Kamar haka:
1. Idiroko border Ogun state,
2. Jibiya border Katsina state,
3. Kamba border Kebbi state
4. Ikom border Cross River
Idan me karatu be manta ba shugaban kasa Muhammad buhari yasa an kulle border na kasa ne tin August 2019 saboda ayi maganin shigo da haramtattun kwayoyi da makamai da kayan Abinci Wanda aka haramta daga kasashen ketare inda wasu sukayi fashion baki da cewa haka ne kawai zaisa tattalin arzikin Nigeria ya dawo Kuma a samu saukin shigo da makamai saboda ta’addanci. (Nigeria open borders)
Bayan haka a shekaran 2020 ne me girma shugaban kasa Muhammad buhari ya umurta a bude wasu daga cikin border na kasa Kamar haka: Seme border Lagos state, Illela border Sokoto state, Maigatari border Jigawa state, da Mfum border Cross River State, inda aka bude su akaci gaba da shigo da kaya Amma da dokoki masu tsauri da kudin haraji domin kasa ta samu.
Kamar inda suka rubuta a takarda me kwanan wata 22 April 2022 Wanda E.I. Edorhe, matemakin comptroller-general na NCS ya saka hannu da umurnin shugaban kasa Muhammad buhari na 16 December 2022. (Nigeria open borders
Abinda matar shugaban kasa tayi
Inda yake cewa Kamar inda me girma shugaban kasa Muhammad buhari ya Sanya hannu na bude wasu daga cikin border na kasa Wanda suka hada da Mfum, Seme, Illela da Maigatari borders a yanzu haka Ankara bada daman bude wasu border na kasa guda hudu 4 Kamar haka.
1. Idiroko border Ogun state (south-west zone); 2. Jibiya border Katsina (north-west zone);
3. Kamba border Kebbi state (north-west zone); 4. Ikom border Cross River state (south-south zone)
Ya Kara da cewa haka Nan custom da JBPTs su sani duk wani doka na border Yana Nan Kamar inda suka sanshi babu abinda ya canza inma da wani canji zasu ganshi a rubuce.