Nigeria: Ko Wani Dan Nigeria Ya Mallaka Bindiga Saboda Ya Kare Kanshi Injin Yanmajalisa
MAJORITY LEADER NA MAJALISAN TARAYYA ADO DOGUWA YACE YA KAMATA DUK WANI DAN NIGERIA YA DAUKI MAKAMI DON YA KARE KANSA DAGA YAN TA’ADDA SABODA RASHIN TSORO YAYI YAWA A IGERIA
Majority leader Alhassan Ado Duguwa yace ya kamata ko wani na Nigeria ya kamata ya mallaka makami musanman bindiga saboda yabawa kansa tsaro tsakanin sa da yan bindiga ko kuma masu garkuwa da mutane.
Ya kara da cewa abubuwan da suke faruwa a kasan nan yayi yawa na rashin tsaro don haka ya kamata majalisa ta bawa duk wani dan Nigeria dama daya rike makami don yak are kansa daga yan ta’adda, kuma yana neman majalisa da ta karba wan nan shawara daya kawo .
Yayi maganar ne bayan wani dan majalisa me suna shehu balarabe ya kawo maganar ya kamata gomnati da ta dauki matakin gaggwa akan abinda yake faruwa a kaduna na kasha raukan talakawa da kwace musu wajen zama da akeyi.
you can also read: Nigerian fans clash with nigerian players and police officers
Angry Nigerian fans clash with police and super eagle players
Majority leader Alhassan Ado Doguwa ya kara da cewa ya kamata gomnati ta duba wan nan abin da idon basira da kuma hankali tabawa ko wani dan Nigeria dama ya rike makami musanman bindiga saboda jami’an tsaro sun gaza bawa mutanen Nigeria tsaro da hakan ne yake kara bawa gomnatin tarayya shawara da tabawa talakawa dama daukan makami don su tsare rayukan su da dukiyoyin su.
Don haka ya kamata abar ko wani dan kasa yak are kansa tinda mu gomnati da duk yawan jami’an tsaron da muke dasu mun kasa bawa talaka kariya kulun kashesu ake yi ana Koran su daga mahaifan su ana kwace dukiyan su don haka ya kamata abar mutane dasu kare kansu da kansu ko abin yazo karke.
Yan Nigeria suna shan wahalan abubuwa da dama musanman harkan tsaro amma ankasa magance musu ita don haka ya kamata abarsu su magance abinsu da kansu don suma suna da daraja da kima ko wani mutum yana da kima a rayuwan sa kamar inda muma muke dashi.
yo can also watch the video here: Ado-Doguwa Asks President Buhari To Allow Nigerians Bear Arms