News

Rahama sadau abinda ya faru dani a harin da aka Kai na hanyar abuja

JARUMAR KANNYWOOD RAHAMA SADAU TASHA DA KYAR A HARIN DA AKA KAI A JIRGIN KASA NA HANYAN KADUNA ABUJA

 

Rahama sadau jaruman hausa film na kannywood da yanuwanta sun tsallake rijiya da baya a harin da aka Akai na jirgin kasa a hanyar abuja inda aka tafi da wasu aka kashe wasu daga cikin mutanen wasu Kuma suka raunata suna kwance a asibiti.

ABINDA RAHAMA SADAU TA RUBUTA A SHAFIN TA NA TWITTER

 

Jaruman na kannywood rahama sadau ta rubuta hakan ne a shafin ta na Twitter inda tace hakika munyi sa’a na rasa wan Nan jirgi da mukayi ni da Yan uwana Amma da yanzu muma wan Nan iftila’i ya samemu.

MENE YASA HAKAN A AREWA KAWAI YAKE FARUWA

Rahama sadau taci gaba da cewa hakika wan nan Abu da yake faruwa a yankin Arewa abin kunya ne ga wan Nan Gomnatin ta inda suka bari ana ta kashemu ba tare da sun dauka wani mataki ba.

Rahama Bata tsaya Nan ba taci gaba da cewa wani lokacin harda lefin mu da soyayyan shugabanni yake rufe Mana Ido bamu ganin lefin su bare mu fada abinda suke Mana.

You can also read: anfanin dabino wajen kwanciyar aure

HANYAR DA YAN AREWA ZASUBI SUYI MAGANIN RASHIN TSARO A AREWA

Jaruman na kannywood taci gaba da cewa muna da dama a hannun mu muma saboda ga zabe nan yana zuwa don haka dolen mu muyi katin zabe mu ajiye abin mu don mu zaba wanda ya Dace damu.

Abinda ya faru da rahama sadau a hanyar kaduna Abuja video

Hakika wan abin haushi ne da takaici ana kalon ana kashe mu ana sace mu Kuma wan Nan abin befi karfin gomnati ba Amma babu wani mataki da gomnati ta dauka babu wasu manya da suka fito daga Arewa sukayi magana, wai sai yaushe ne wan nan abin zaizo Karke a Arewa.

 

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page