Sirrin Aure

(Maniyi) Abinda ke hana saurin fitar Maniyi

HANYOYIN DADEWA AKAN MACE RUWAN MANIYI BE FITO DA WURI BA

YAWAITA KWANCIYA DA MACE LOKACI BAYAN LOKACI

saurin fitar maniyi
saurin fitar maniyi

(Abinda ke hana saurin fitar Maniyi) yawan kwanciyar aure a tsakanin mata da miji na Hana saurin fitar maniyi Yana hana daga ka hau matar ka sai ka fitar da maniyi cikin miniti daya ko biyu, misali zakaga Inka Kwanta da matar ka kukayi saduwar aure inka fitar da maniyi cikin minti 5 ne, to Inka Kara hawanta zakayi na biyu zaka iya Kai minti 10 ko sama da hakan ma, to wan Nan shike nuna maka yawan kwanciyar aure da kakeyi da matar ka yawan inda zaka dinga dadewa a sama kana biyan ma matarka bukatan ta.

DAUKAR LOKACI MAI TSAHO WAJEN WASANNI

(Abinda ke hana saurin fitar Maniyi) Yana da mahimmanci kusan kalar wasannin da ko wannen ku yake so, a matsayin ka na me gida kasan wajen da matarka take so a dinga taba mata taji dadi ko Kuma ka tada mata da Sha’awa, itama matarka Yana da mahimmanci tasan inda ake taba maka kaji Dadi Sha’awar ka ta motsa gaban ka ta Miki, inaganin ba sai na bayyana muku wajen daya kamata ku dinga tabawa ba.

CANZA KALA-KALAN KWANCIYA AKAN GADO AKODA YAUSHE

(Abinda ke hana saurin fitar Maniyi) Wan Nan barayin na mata ne Yana da mahimmanci ku iya kwanciyar aure kala-kala a matsayin ki na mace matar aure ya kamata ki iya kwanciyar aure kala daban daban, saboda iya kwanciyar aure Yana Kara Miki kima da daraja wajen Miki Kuma akwai kalar kwanciyar da zai Hana mijin ki saurin fitar da maniyi akwai kalar kwanciyar da yake gamsar da ma’aurata Koda Basu dadai ba sosai akan gado, shima dai wan Nan nasan ba sai na koya muku kalar kwanciyar aure ba.

SHAN MAGANIN DON HANA SAURIN FITAR DA MANIYI

(Abinda ke hana saurin fitar Maniyi) Wasu mazan sukanyi anfani da magani don ya hanasu saurin fitar da maniyi saboda suna Hawa zaka ga sun tsitar tsit! tsit! tsit! Kamar wani zakara, shana maganin hana saurin fitar da maniyi ba lefi bane Amma wani kalar magani ya kamata kasha shine abin dubawa, zakaga wani maganin inkasha yayi tasa maka ciwon kai kana ganin Jiri da duhu. Bari na fada muku gaskiya wasu daga cikin masu hada maganin maza na hausa Kona islamic chemist duk kwayan bature ne suke sawa a Cikin maganin nasu sai su siyar muku a matsayin natural magani, Kai da kanka zaka iya hada magani me inganci in kanason.

MUTUWAR AZZAKARI NA CIWO KO DAGA WANI MATSALA

you can also read: karin ruwan maniyi ga maza

(Abinda ke hana saurin fitar ruwan dadi) Wasu mazan suna da matsala ne na azzakari Wanda aka haife su dashi wasu Kuma Lalura ne Wanda suka sameshi a Nan duniya saboda istimna’i ko ciwon Sanyi ko Kuma bin matan banza ya debo wani ciwon, wasu Kuma service kawai suke nema su hau sama suci gaba da buga aiki, koma dai Yaya ne a nema magani me inganci Wanda kuka yarda dashi kuyi anfani dashi, amma fa akwai Wanda Koda ansha maganin sai hakuri.

 

Leave a Reply

Back to top button

You cannot copy content of this page